ABUBUWAN DA SUKE HADDASA WARIN GABAN MACE DA HANYOYIN MAGANCESU (2).
Tabbas ya munana ace gaban mace yana wari amman lalurace ke haddasawa da sakaki.
Masana sunce abubuwan dake haddasa warin gaba (vaginal ordor) sune;
Na farko dai akwai kwayoyin cutar bacteria sannan akwai rashin tsaftar gaba (poor hyeigine) sannan akwai kwayoyin cutar saduwa (STDs).
Misali:
Monorya siplis H.I.V.
Saboda haka idan kwayar cuta ce ta saduwa sai an nemi maganinta kanan.
Sannan akwai abubuwan da ake amfani dasu dan magance warin gaba
1.Ana amfani da ruwa.
Ta hanyar shan kofin ruwa takwas a rana.
Sabodo idan mutum yanada Isasshen ruwan jiki to zasu temaka masa wajen kashe kwayoyin cuta sannan zai kasance cikin koshin lafiya.
2. Sannnan suga na temakawa wajen kara warin gaba sbd haka yawan shan ruwan zaisa yawan fitsari sai sugan yai tafita ta fitsari sai warin gaban yatafi.
3. Sannan yawan amfani da tafar nuwa (Garlic).
Mace zata rinka yawan sata a abinci tanaci kota hadiyeta da ruwa hakanan kota saka ta a gabanta tayi matsi.
Saboda tafarnuwa tana da sinadarin anti fungal kuma tana kashe bacteria matuka.
Shima yana warkar da warin gaba.
4. Sannan akwai yoghourt.
yawan shan yogout marar tsaki tana temakawa wajen magance warin gaba saboda tana dauke da sinadarin LACTOBACILLUS wanda yake dai daita PH na gaban mace.
Wanda rashin daidai tuwarsa ne ke haddasa wannan warin.
Idan ana yawan shansa zai daidaita sai gaban ya daina wari.
Sannan mace dole ta daina yawan shan taba da nescef (eg goro ciyawar shayi) dan gujema warin gaba.