Wednesday, 20 December 2017

TSARABA ZUWA GA MA'AURATA.

Tags

TSARABA ZUWA GA MA'AURATA.

Nakan sami sakonni dayawa daga wajen ma'aurata maza da mata.

Wadansu na neman maganin Qarin ni'ima, maza kuma na neman Qarin Qarfi a wajen jima'i.

Dake dai munayin abinne domin taimako hakan tasa yau naware lokaci na musamman akan mas'alar.

MAGANIN QARIN NI'IMA

Mace zata sami sassaken 6aure ta dafashi sai bayan ya dahu sosai sai
tajuye ruwan tasamu mazar kwaila da zuma da kanunfari da citta mai yatsu, tazuba aciki ta tafasa.

Zata rinka sha safe da yamma tayi kamar 3 days.

Wallahi mace zata yaba koda kuwa tafara sa girma.

QARIN MANIYI

Wasu mazan suna famada rashin yawan maniyi, wanda Qarancinsa ke haddasa saurin gamsuwa a lokacin jima'i amma ku gwada wannan.

Zaka sami albasa guda biyu saika yai yankasu asoya sai bayan ta soyu sai ka kawo kwai kazuba amma kada kabari yasoyu sosai, saika sauke
kaci idan kana haka.

Insha Allahu zakayi mamaki.