Malam Allah yakara basira.
Tambayata itace wacce adduar mutum zaikaranta agoshin amaryarsa lokacin da yayi sabon aure.
Nagode.
(Daga Umar Faruq).
AMSA.
-----
Ga addu'ar kamar haka:
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.
ALLAHUMMA INNI AS'ALUKA MIN KHAIRIHA WA KHAIRI MA JABALTAHA ALAIYA.
WA A UZU BIKA MIN SHARRIHA WA SHARRI MA JABALTAHA ALAIYA.
Allah yabaku zaman lafiya.
To samari da 'yan mata saiku dage kuma ku haddace, domin wata rana yananan zuwa kanku.