Wednesday, 20 December 2017

GYARAN FATA.

Tags

GYARAN FATA.

wannan hadin yana gyara fata yafito da asalinta.

Zaki tanadi abubuwa kamar haka:

1. Gyada rabin gwangwani.

2. Sukari rabin gwangangwani.

3. Lemon tsami guda uku

4- man darbejiya murfi 3

5- man zogale murfi uku.

sai Ki hadasu Ki Dora akan wuta Kiringa juyawa a hankali Kina marmasa sabulun ghana Ki juyasu harsai sun hade, sai Ki sauke Kisa madara yar niger mai yauki, Rabin karamin gwaangwani sai Ki ajiye a guri mal kyau sai Ki dunga shafawa kafin shiga wanka da minti goma.

zaki ga yadda zaki dinga sheqi.