Wednesday, 8 November 2017

Menene hukuncin wanda yamanta baiyi ruku'u ba saida yayi sujjada sannan yatuna ?

TAMBAYOYI AKAN SALLAH

TAMBAYA TA 16

TAMBAYA ???

Menene hukuncin wanda yamanta baiyi ruku'u ba saida yayi sujjada sannan yatuna ?

AMSA.
======
Wanda yamanta ruku'u bai tunaba saida yayi sujjada sannan yatuna, sai yamike tsaye ya kawota.

Mustahabine gareshi yakuma karanta wani abu daga cikin Al-qur'ani.

Sannan idan ya idar da sallar sai yayi sujjada ba'adi.

WALLAHU A'ALAM.