Wednesday, 8 November 2017

Menene hukuncin wanda ya manta bai karanta sura ba sai bayan yi ruku'u yatuna ???

TAMBAYOYI AKAN SALLAH.

TAMBAYA TA 12

Menene hukuncin wanda ya manta bai karanta sura ba sai bayan yi ruku'u yatuna ???

AMSA.
=====
Wanda yatuna da karatun sura bayan yayi ruku'u bazai mikeba, saidai yayi sujjada ba'adi.

WALLAHU A'ALAM.