CUTUTUKA GUDA 30 DA LUWADI YAKE HAIFARWA GA MAI YINSA.
Babbar musifa babban bala’i, tashin hankali, abin tir, abin kaico, abin kunya abin takaici, neman maza, abinda dabbobima basayi, amma an sami
wasu matasa, wai har sun kafa kungiya ta masu neman maza ???
wannan kawai ya isa musifa da bala’i da halaka, asami wannan
laifi yana yaduwa a cikin matasa, muduba yadda Allah ta'ala ya yiwa wannan kasa, da suke luwadi aka ruguza su, sama ta koma kasa, kasa takoma sama, amma ace wannan abin yazama acikin al’umma.
Luwadi yana jawowa mai yinsa bala’i guda 30.
Gasu kamar haka:
1. Na daya:
karancin muwafaka.
2. Na biyu:
Gurbatar ra'ayi.
3. Na uku:
Gurbatar zuciya
4. Na hudu:
Toshewar basira.
5. Na biyar:
Jefa kiyayya da kyamar maiyi a zuciyar bayin Allah.
6. Na shida:
yana haifar da dimuwa
7. Na bakwai:
Rashin amsa addua.
8. Na takwas:
Shafe albarka
9. Na tara:
Tabewa.
10. Na goma:
jarabta da kaskanci
11. Na shadaya:
Rinjayen makiya.
12 Na shabiyu:
kuncin kirji.
13. Na sha uku:
6acin zuriya
14. Na sha hudu:
Mugayen abokai.
15. Na sha biyar:
zama cikin tsoro da firgici.
16. Na sha shida:
kuncin rayuwa.
17. Na sha bakwai:
Raunin jiki
18. Na sha takwas:
mugun mafarki.
19. Na sha tara:
cututtuka marasa
magani
20. Na ashirin:
kin jin dadin sauraren Alkur’ani mai girma.
21. Na ashirin da daya:
gafala ga ambaton Allah
22. Na ashirin da biyu: mummunar mutuwa.
23. Na ashirin da uku:
Gushewar ni’imah.
24. Na ashirin da hudu:
tabuwar hankali
25. Na ashirin da biyar:
Dabi’ar 'yan daudu.
26. Na ashrin da shida: gushewar
kunya.
27. Na ashirin da bakwai:
kaskanci
28. Na ashirin da takwas:
Rinjayen shedan.
29. Na ashirin da tara:
Mala’iku zasu gujeshi.
30. Na talatin: hukuncin kisa yahau kansa.
GA SHAWARWARI GUDA GOMA.
1- Tuba dayin Nadama.
2- Hakuri daga sabon Allah.
3- Canja abokai.
4- Addua.
5- Yawan Anbaton Allah
6- yawan karatun Alkur’ani mai girma.
7- karanta tarihin magabata.
8- tunanin wuta da Aljannah.
9- tsoran Mummmunar cikawa
10 – Yin aure, da wadatuwa da iyali ta inda Allah ya halatta
Allah ya shiryi wadanda suka fada wannan bala’i.
Mukuma Allah ya kiyayemu afkawa ciki.
Wednesday, 8 November 2017
CUTUTUKA GUDA 30 DA LUWADI YAKE HAIFARWA GA MAI YINSA.
Tags
Artikel Terkait
Post a Comment
Subscribe to:
Post Comments (Atom)