Friday, 16 June 2017

ADDU'A GAMAI AZUMI IDAN ZAIYI BUDA BAKI.

Tags

ADDU'A GAMAI AZUMI IDAN ZAIYI BUDA BAKI.
====================
.
ذهب الظمأوابتلت العروق. وثبت الأجران شاءالله ٠
.
ZAHABBAZ ZAMA'U WABTALLATIL URUQU WASABATAL AJRU INSHA ALLAH
.
☀fassara☀
.
kishirwa ta tafi, an yayyafawa jijiyoyi ruwa, kuma lada ya tabbata in Allah yaso.
.
kudinga yin like da share domin ku sami ladan wadansu su karanta.