MUHIMMIYAR SANARWA
Akwai mutane da dama da suke tafka kuskure wajen rubuta sunan ALLAH (S.W.T) da Manzonsa.
Sauda dama ina yawan gani a cikin masuyin comment to yau nace zanyi magana akai, saboda Addinin Musulunci ya tsara mana yadda gabatar da komai.
Ba'a rubuta sunan Allah kona Annabi (S.A.W) da Qananan haruffa gaba daya.
Misali ba'a rubutasu kamar haka:
1. allah
2. ubangiji
3. annabi
4. muhammadu
5. rasulullah
6. al-qur'ani
Yanada kyau a dinga yinsu da manyan harrufa gaba daya saboda girmama ALLAH (S.W.T) da Manzon sa.
Misali kamar haka:
1. ALLAH
2. UBANGIJI
3. ANNABI
4. MUHAMMADU
5. RASULULLAH
6. AL-QUR'ANI
Idan mutum yana sauri, harafin farko sai yasa babban baki ragowar kuma yasa Qanana.
Misali ya rubuta kamar haka:
1. Allah
2. Ubangiji
3. Annabi
4. Muhammadu
5. Rasulullah
6. Al-qur'ani
masu iya magana suna cewa:
gyara kayanka baya zama sauke muraba.
Allah yabamu ikon gyarawa.
Tuesday, 2 January 2018
MUHIMMIYAR SANARWA
Tags
Artikel Terkait
Post a Comment
Subscribe to:
Post Comments (Atom)