Thursday, 11 January 2018

Mene shawara ga mace da bata san namiji ba ta rika tura yatsanta a farjinta dan ta rage sha,awa ?

Tags

Salam meye shawara ga mace da bata san namiji ba ta rika tura yatsar ta a farjinta dan ta rage sha,awa ? m, malam dan Allah meye shawara ga mace da bata san namiji ba ta rika tura yatsar ta a farjinta dan ta rage sha,awa ?

(Daga Ambar Kabir)

AMSA
*****

Shawara agareta shine:

TAJI TSORON ALLAH TA DAINA AIKATA WANNAN MUMMUNAN FASADIN DOMIN KUWA ZATA MUTU TA ISKE DUKKAN ABINDA TA AIKATA.

Sannan tarage buri tayi aure. indai tana da manemi mai addini, koda mai mata uku ne gara ta amince masa ya turo manyansa ayi maganar aure, agaggauta kaita dakin mijinta.

Irin wannan abin shima FASADI NE kuma wani nau'ine na zina.

Munsha kawo hadisai ingantattu wadanda sukayi magana akan wannan mumunar dabi'a wacce ta watsu atsakanin maza da mata.

MANZON ALLAH (S.A.W) YA LISSAFA MASU YIN IRIN WANNAN DABI'A DAGA CIKIN MUTUM BAKWAI WADANDA ZASU HADU DA FUSHIN ALLAH, KUMA ALLAH BAZAI DUBESU DA RAHAMA ARANAR ALQIYAMA BA.

Duk matar da takeyin irin wannan mumunar dabi'ar zata iya haduwa da manyan illoli kamar haka:

{1}. ASARAR BUDURCINTA DA MATUNCINTA. Duk namijin daya aureta kuma yajita a haka, to tabbas zai gane cewar ita daman 'yar iska ce, kuma ba budurwa bace.

{2}. CHUTAR KWAKWALWA:

zata hadu da muguwar mantuwa da shakku acikin harkokin ibada.

{3}. CHIWON BAYA MAI WUYAR MAGANI

{4}. BARKEWAR JINI DA KUMA RIKICIN JININ AL'ADA.

YA ALLAH KA SHIRYI DUK MASU AIKATA IRIN WANNAN MUMUNAR DABI'AR MAZA DA MATA.

WALLAHU A'ALAM.