Sunday, 14 January 2018

JIN QAMSHI A LOKACIN SADUWA.

Tags

JIN QAMSHI A LOKACIN SADUWA.
.
Haqiqa jin kamshi a lokacin saduwa yanada muhimmanci sosai dan yana daya daga cikin abubuwan da zaisa jin dadi da dandanon Jima'I kuma rashin jin kamshi zaisa megida  yarika kyamar kusantarki koda kuwa yana sonki sosai.

Dan haka 'yan uwa mata akula please.

Duk macen da keson idan tana saduwa da mijinta KAMSHI yarika tashi tanemi wadannan abubuwa kamar haka:

1.Miski.
2.Ambar.
3.Ganyen magarya.
4.Rihatul hubbi.
5.Zam-zam.

Saita hadesu wuri guda akwano saita dan tafasasu, idan yahuce sai tanemi buta ta dan kara Ruwa saita rika shashshafa shi har gefenta, zuwa cinyoyi.

Inshaa Allah zaki sha mamaki.

*Wallahu A'alam*