WASIYYOYI 5 DAGA MANZON ALLAH (S.A.W).
Manzon Allah (s.a.w) yace:
"Waye zai karbi wadannan kalmomi guda 5 daga gareni, yayi amfani da su koya sanar da wanda zaiyi amfani dasu ???"
Sai Abu Huraira (r.a) yace Ni zan karba ya Ma'aikin Allah.
Sai Manzon Allah (s.a.w) yariqe hannu na ya maimaita minsu sai yace;
1. "Ka guji aikata sabo, zaka zamo wanda yafi kowa bauta a cikin mutane.
2. "Ka yarda da abinda Allah Ya baka, zakafi kowa arziqi cikin mutane.
3. "Ka kyautatawa maqobcin ka, zaka zamo (cikakken) Mumini.
4. "Kasowa mutane abinda kake sowa kanka, zaka kasance (cikakken) Musulmi.
5. "Kada ka yawaita dariya, domin yawan Dariya na kashe zuciya.
SILSILATUL AHAADIISUS SAHIHA 930.
MANZON ALLAH (S.A.W) YACE KA RIQESU KOKA SANAR DA WANDA ZAIYI AMFANI DA SU.
IDAN KA TURAWA YAN'UWA MUSULMAI BAKASAN WA ZAI YI AMFANI DA SU BA, KAGA KASAMU LADAN MUTANE MASU TARIN YAWA.
Tuesday, 19 December 2017
WASIYYOYI 5 DAGA MANZON ALLAH (S.A.W).
Tags
Artikel Terkait
Post a Comment
Subscribe to:
Post Comments (Atom)