Thursday, 14 December 2017

Abubuwa 16 da shaidan yake kawowa Dan Adam tallarsu yasiya

Tags

Abubuwa 16 da shaidan yake kawowa Dan Adam tallarsu yasiya, domin yasamu damar jefashi a halaka  :---

1.Jahilci.

2.Fushi.

3.Son duniya.

4.Tsawaita buri.

5.Kwadayi.

6.Rowa.

7.Girman kai.

8.Riya.

9.Jiji dakai.

10.Hadama.

11.Son yabo.

12.Raki.

13.Son zuciya.

14.Mummunan zato.

15.Raina Musulunci da Musulmi.

16.Samun nasara gurin aikin Sabo.

Allah kar kabarmu da iyawarmu, ka karemu Daga
Sharri babban makiyinmu Shaida.

[Qur'an, chapter 12,verse 5]

Don Allah turawa mutum 5 ko Sama da haka.