Friday, 16 June 2017

Wannan shi ake kira kanimfari, kunsan mahimman cinsa kuwa ???

Tags

Wannan shi ake kira kanimfari, kunsan mahimman cinsa kuwa ???

Idan kana fama da cutar (Asma) kasami kanimfari guda (6) a duk dare, kacire kansa wajen furennan ka jefar, sauran jikin nasa, saika dan daddake shi, sai kasa ruwa rabin tambulan na shayi ya kwana, kana tashi da kayi sallar asuba ka karya da shi.

Zakaga abin mamaki insha Allah.

Kada kamanta ka tsotse itacen don kar kabar wani amfanin.