Tuesday, 19 December 2017

WANE IRIN ALBISHIR MANZON ALLAH (S.A.W) YAKE YIWA SAHABBANSA KAFIN WATAN AZUMIN RAMADAN ???

Tags

TAMBAYA ???

WANE IRIN ALBISHIR MANZON ALLAH (S.A.W) YAKE YIWA SAHABBANSA KAFIN WATAN AZUMIN RAMADAN ???

AMSA
-----
Manzon Allah (S.A.W.) ya kasance yana yiwa sahabbansa bushara zuwan watan Azumin Ramadan yana basu labarin cewar:

Acikin watan Ramadan ana bude kofofin Rahama da kofofin Aljanna, Kuma ana rufe Jahannama, sannan ana daure shaidanu, kamar yadda yazo a hadisin Abi Huraira
(Kuduba Sahihul bukhari, hadisi mai lamba1899).